<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeBlogger, WordpressYadda Zaka Mayar Da Shafinka Na Blogger Zuwa WordPress

Posted by , April 10, 2019

Posted Under: Blogger, Wordpress, 191 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka Mayar da Shafinka na Blogger Zuwa WordPress.

Dayawa Mutane Suna fara Blogging da Blogger, Daga baya kuma Sunaso su koma WordPress.

Amma Basusan yadda Zasumayar ba, ba tare da Da Sun rasa Rubuce- rubucensu ba,

Sai kaga Sun dawo Sun fara Rubuce- rubuce a Sabon Shafinsu na WordPress daga Farko.

A Yau Insha Allahu Zamu koyar da yadda zakayi, Batare da karasa Postings dinka ba.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Yadda Akeyi Shine:

Da farko kashiga Blogger.com dinka Saika Shiga “Settings”

READ>>  [Blogger] Yadda Zaka Bawa Abokinka Admin, A Shafinka Na Blogger

Daga nan Saika Shiga “Other”

Hujjah.Com.ng

Zakaga “Back up Content”

Kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga.

Zakaga Yakawoka Waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Danna “Save to Your Computer”

To yanzu ka Saukeshi Akan Wayarka ko Computer dinka, kenan.

To Yanzu Saika Shiga Shafinka na WordPress

sunanshafinka.com/wp-admin

Saika Shiga “Menu”

Zakaga “Tools” kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Ze kawoka Waje kamar haka;

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga “Import”

Zakaga Yakawoka Waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Zakaga Blogger Akasansa Akwai “Install Now” Saika Danna.

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Saka ( .html ) A karshen Link na Posts A Shafinka na WordPress

Zekawoka waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Zakaga “Run Import” Sai Shiga .

zekawoka Waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Ka Shiga “Choose File” ka dakko wannan File din da ka saukar akan wayarka.

Hujjah.Com.ng

Ka Danna “Upload file and import”

Zekawoka waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Kashiga “Select” Ka Zabi Admin

Saika Danna Submit

Shikkenan Duka Rubuce-rubucen ka, da Category’s da Pages na Wancan Shafin , zakaga Duk Sunzo .

Idan kanaso Karshen Link na posting Yakoma .html kamar na Shafinka na Blogger, Saika karanta Wannan:

Yadda Zaka Saika (.html) A karshen Link na Posts A Shafinka Na WordPress

READ>>  [Ftp] Yadda Zakayi Connecting din Hosting dinka A Ftp Server

Zan Dakata Anan Sai a Rubutu na Gaba.

Idan Kanada tambaya Sai ka ajiye mana Comment.

Posted By: Sulaiman Ibn Hujjah

E-mail info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us