<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeBloggerYadda Zaka Juya Template Dinka Daga .zip Zuwa .xml Cikin Sauki

Posted by , April 25, 2019

Posted Under: Blogger, 142 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka Juya Template dinka na Blogger daga .zip Zuwa .xml.

Kasancewar Webs din da Suke bada Free Templates na Blogger, Yawanci Suna Bayarwane Karshensa Ya kare da .zip

Munsan Su kuma Blogger Basa karban Template din da Karshensa Ya kare da .zip

Saidai .xml

To Insha Allahu Yau Zamu Koyar da Yadda Zakayi Extract daga .zip Zuwa .xml Saiku Biyomu.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Da farko Kashiga Webs din da Suke Bada Free templates Ka Sauke A kan Memory dinka.

READ>>  Yadda Zaka Mayar Da Shafinka Na Blogger Zuwa WordPress

Saika Shiga Play Store

Ka dakko Application Me Suna ES File Explorer

Ko kuma kashiga Wannan Link din Ka dakko Shi.

Download Apk Now

Bayan Ka Saukeshi Saikayi Installing dinsa,

Zaka Ganshi kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Bude Apk din.

Bayan Ka Budeshi Saika Shiga Folder da kayi Download na Template dinka.

Hujjah.Com.ng

Sai ka Danne kan Template din da Dan Yatsanka .

Zakaga Ya Kawo maka Zabuka. Kamar haka:

READ>>  [Blogger] Yadda Zaka Hada Website A Blogger Cikin Sauki
Hujjah.Com.ng

Sai Ka Shiga More

Zakaga yanuno maka Zabuka Kamar Haka:

Hujjah.Com.ng

Saika

Zabi Extract to

Zai kawo Ka Wake Kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Danna OK

Daga nan Zakaga Ya Bude Sabuwar Folder Kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga Cikin Folder zakaga yakawo waje Kamar haka

Hujjah.Com.ng

Shikkenan Zakaga File Wanda ya kare da .XML a Karshensa .

Ko Ka danne Kashiga Rename domin ganin Sunan file din.

Hujjah.Com.ng

Shikkenan Saikaje Ka dauraTemplate dinka a Blog dinka na Blogger.

Idan bakasan yadda Zaka Daura Template a Blogger ba Shiga nan ka karanta.

READ>>  [Free Blogger Template] Arewafresh Blogger Template Kyauta

Yadda Zaka Daura Template A Shafinka na Blogger
Zan Dakata Anan .

Shiga Video Yadda Akeyi Kai tsaye.

Idan Akwai me

Tambaya saiya ajiye mana Comment.

Sulaiman Hujjah

info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

2 responses to “Yadda Zaka Juya Template Dinka Daga .zip Zuwa .xml Cikin Sauki”

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us