<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeSocial MediaYadda Zaka Dawo da Lambar da Aka Dakatar Daga Yin WhatsApp

Posted by , March 12, 2019

Posted Under: Social Media, 109 Views

Idan WhatsApp sun dakatar da lambar mutum shin ko ta yaya zai dawo da ita?

Da farko yana da kyau mutum ya fahimci bayanin da nayi akan dalilan dake jawowa ma a rufewa mutum lambarsa.

[WhatsApp] Dalilan da Yasa WhatsApp Ke Dakatar da Mutum daga WhatsApp

Idan haramtattun Apps kake amfani dasu to ka ciresu daga kan wayarka,

idan kuma mutane kake yin adding a Group to da zarar ka koma WhatsApp ka rufe Group din ka gogeshi, ko kuma ka rokesu suyi saving lambarka a wayarsu,

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Idan Chat ne kaketayi da wadanda baka da lambarsu to ka gogeshi.

READ>>  [Instagram] Hanyoyi Goma (10) Da Zaka Samu Followers A Instagram

Wani lokaci na gargadi ne ka dan jira kadan ka basu koda kwana daya ne sai ka sake gwadawa,

idan ka cigaba da ganin wannan sakon Your phone number ******** is temporarily banned from WhatsApp. Contact Support Wato basu bude maka ba to abinda zakayi shine:

1. Ka shiga email dinka,

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

2. Sai ka tura musu sakon neman a bude maka ta email dinsu wato support@whatsapp.com

READ>>  [Instagram] Yadda Zakayi Posting a Account sama da guda daya a lokaci Guda

3. Ka rubuta musu haka (My number has been banned please turn it on again)

4. Sai ka tura musu wato wa dannan

5. Sai ka jira bayan kwana daya zuwa biyu zasu tura maka da email sun bude maka.

6. Idan akayi rashin sa’a yana iya haura wadannan kwanakin.

Allah ya kiyaye.

Posted By: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

More from my site

READ>>  [Online Business] Abubuwa Guda (20) Da Zasu Taimaka Maka Wajen Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us