<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeWordpress[WordPress] Yadda Zaka Saka  Password A Page ko Post a Shafinka na WordPress

Posted by , June 3, 2019

Posted Under: Wordpress, 71 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka Saka  Password A Page ko Post a Shafinka na WordPress.

Wannan wata damace da zaka iya boye abinda ke cikin page ko post a blog dinka. sai iya wanda ka bawa password ne zega abin da kecin page din.

Da wannan hanyar zaka iya siyar da abubuwa,

Misali :

kana da wani video ko template da kakeson siyarwa kawai sai kayi upload dinsa ka dakko link din, kasaka a page din da zaka sakawa password ,

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Daura Plugins A Shafinka Na WordPress

Duk Wanda yabiya kudin wannan kayan saika bashi password ya bude yayi download.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

To batare da bata lokaci ba bari mufara darasinmu.

Dafarko kashiga:-

sunanshafinka.com/wp-admin

Daganan Sai Ka danna “Menu”

Zakaga “Pages” kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Zakaga “Add New”

Hujjah.Com.ng

sai ka shiga Ka kirkiri page din da zakasawa password din,

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Hada Website A WordPress Cikin Sauki

Sai Ka dawo “Menu”

Kasake danna “Pages” zakaga “All Pages” kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika shiga , daganan saika danna “Quick Edit”

Akasan Page din da Zaka sakawa password din.

Hujjah.Com.ng

Zakaga yashigo dakai ,

Kaduba zakaga wajen saka password

kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Bayan Ka saka password sai ka danna “Update”

Hujjah.Com.ng

Shikkenan Ka saka password a page dinka.

Ze futo kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Zan dakata anan sai a rubutu na gaba .

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Saka ( .html ) A karshen Link na Posts A Shafinka na WordPress

Posted By: Sulaiman Ibn Hujjah

Email info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

2 responses to “[WordPress] Yadda Zaka Saka  Password A Page ko Post a Shafinka na WordPress”

 • Howdy would you mind sharing which blog platform you’re
  using? I’m going to start my own blog soon but I’m having a tough time making a decision between BlogEngine/Wordpress/B2evolution and Drupal.
  The reason I ask is because your design and style seems different then most blogs and I’m looking for something completely unique.
  P.S Apologies for getting off-topic but I had to ask!

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us