<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeWordpress[WordPress] Yadda Zaka Saka ( .html ) A karshen Link na Posts A Shafinka na WordPress

Posted by , April 7, 2019

Posted Under: Wordpress, 297 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Ake Sanya .html a karshen kowani posting a WordPress.

Da Farko kashiga Sashen Admin na Shafinka wato:

sunanshafinka.com/wp-admin

Saika Danna “Menu”

Zakaga “Settings”

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Kamar haka:
👇🏻

Hujjah.Com.ng

Saika Danna kan “Settings” din

READ>>  [Wordpress] Yadda Zaka Daura Theme A Shafinka Na Wordpress

Zakaga “Permalinks” kamar haka;
👇🏻

Hujjah.Com.ng

Saika danna shi,

Zakaga Waje Kamar haka:
👇🏻

Hujjah.Com.ng

Sai kayi Mark din “Custom Structure” ✔

Akasan shi zakaga Wani Akwati da na zagaye , to anan Zaka goge abin dake ciki kasa Wannan
👇🏻

Bayan Ka gama Saka Wannan code din, saika Danna “Save Changes”

READ>>  Yadda Zaka Mayar Da Shafinka Na Blogger Zuwa WordPress
Hujjah.Com.ng

Shikken Kagama Yanzu Karshen kowani link na posting dinka ze kare da .html

Zandakata Anan Sai Arubu na gaba.

Posted By Sulaiman Ibn Hujjah

E-mail info@hujjah.com.ng

More from my site

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Daura Plugins A Shafinka Na WordPress

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

40 responses to “[WordPress] Yadda Zaka Saka ( .html ) A karshen Link na Posts A Shafinka na WordPress”

 • albenza cost

 • albendazole

 • purchase albendazole

 • albendazole

 • albendazole

 • albendozale purchase

 • albendazole

 • albenza over the counter

 • generic albendazole online

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us