<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeWordpress[WordPress] Yadda Zaka Bawa Maziyartan Shafinka Damar Yin Register A Shafinka Na WordPress

Posted by , May 2, 2019

Posted Under: Wordpress, 492 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka Bawa Maziyartan Shafinka damar yin Rigista a Shafinka na WordPress.

Wannan damace da Shafin WordPress Suke bayarwa ga duk masu aikin da WordPress.

Yadda Akeyi Shine:

Dafarko kashiga

sunanshafinka.com/wp-admin

Saika Shiga Menu

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Zakaga Settings

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga, Daganan zakaga General

Hujjah.Com.ng

Saika shiga,

READ>>  [WordPress] Yadda Zaka Daura Plugins A Shafinka Na WordPress

Zakaga ya kawo ka wani shafi kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Sai kayi Mark din

Anyone can register

Sai kuma New user Default Role

Wato Awani matsayi Sabon user da yayi regista ze shigo.

Ga Matsayin kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Subscriber: Wanda Comments kadai zai iyayi.

Contributor: Wanda Zaiyi Comment kuma Yayi Posts amma posts dinsa bazasu bayyana har sai Admin ya tantance.

Author: Wanda Zai iya Comments, Postings, da Upload Files.

READ>>  [Wordpress] Yadda Zaka Saka  Password A Page ko Post a Shafinka na WordPress

Editor: Wanda Zai iya Comment, posting, Kirkirar Pages, Upload files, da Gyara kowani Rubutu.

Administrator: Wanda Yake da Matsayi irin naka.

To Anan Ina baka Shawara Ka saka Contributor,

Kuma duk wanda yayi regista zaka iya canza masa matsayi daga baya.

Sai Ka danna Save Changes

Hujjah.Com.ng

Shikkenan Ka gama.

Zan dakata An an Sai a Rubutu nagaba.

Posted by Sulaiman Ibn Hujjah

READ>>  [Wordpress] Yadda Zaka Daura Theme A Shafinka Na Wordpress

E-mail info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

21 responses to “[WordPress] Yadda Zaka Bawa Maziyartan Shafinka Damar Yin Register A Shafinka Na WordPress”

 • Admiring the time ɑnd energy yoᥙ pսt intⲟ your site and in depth infοrmation you prеsеnt.

  It’s good to come across a blog every оnce іn a while that isn’t tһe samje old rwhashed
  material. Wonderful гead! I’ve bookmarked yօur site aand Ι’m
  adding youг RSS feeds to mү Google account. https://www.youtube.com/watch?v=zlmzTtNiav0

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us