<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeInternet[Wikipedia] Menene Wikipedia da Yadda ake Amfani Dashi?

Posted by , May 8, 2019

Posted Under: Internet, 101 Views

[Wikipedia] Menene Wikipedia da Yadda ake Amfani Dashi?

Wikipedia shafine na yanar gizo wato
internet dake baiwa mutum damar bincikar wani abu shi kuma ya baka bayani akan abinda ka nema, misali zaka iya tambayar Wikipedia. Nigeria, Kano ko Sarkin Kano da sunan wani wuri da makamantansu shi kuma zai baka cikakken bayani akan wannan abun da inda yake da kuma sanda aka fara shi da dukkan abinda ya kunsa,

READ>>  [Hosting] Menene Hosting, Dakuma Banbancin Free Hosting Da Paid Hosting

idan mutum ne zai fada maka inda aka haifeshi inda ya taso da abubuwan da yayi a rayuwarsa, inda yake a yanzu da matsayin da yake.

Izuwa yanzu akwai bayanai sama da
miliyan 40 a shafin Wikipedia cikin harsuna daban-daban har sama da 301.

Jimmy Wales And Larry Sanger sune suka kaddamar da Wikipedia a ranar 15 ga watan Janairu na shekarar 2001.

Wikipedia yana taimakawa al’umma sosai wajen yin bincike musamman malamai da dalibai kan shiga ciki domin bincikar duk abinda ya shige musu duhu.

READ>>  [Blog SEO] Abubuwa 10 da zaka bunkasa SEO a Blog dinka

Yadda ake amfani da Wikipedia

Duk sanda ka tambayi wani abu a
Google to mafi yawa amsa ta farko da yake bayarwa yana kawota ne daga shafin Wikipedia.

Sannan zaka iya shiga adireshinsu kamar haka https://en.wikipedia.org Sai ka rubuta abinda kakeson bincika a wurin yin bincike wato searching.

Zan dakata a nan sai a rubutu na gaba.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Posted By: Basheer Sharfadi.
E-mail info@hujjah.com.ng

READ>>  [Blogging] Hanyoyi Hudu {4} da Zaka Samu Traffic a Shafinka, ta Social Media

More from my site

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us