<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeSocial Media{WhatsApp} Yadda Zaka Fitar Da Link Din Inbox Dinka na WhatsApp

Posted by , April 6, 2019

Posted Under: Social Media, 169 Views

Assalamu alaikum, a yau za muyi magana akan yadda mutum zai fitar da link din inbox dinsa na WhatsApp sai a biyomu.

BAYANI:

Da yawa zaka ga mutum ya saka wani video a Facebook kana so ya turo maka sai ka ga ana yi masa comment da lamba akan don Allah ya tura maka.

Yin hakan kuskurene domin kana tilasta masa ya kwafi lambarka yayi saving sannan yayi searching sannan ya tura maka kaga aiki hudu kenan.

READ>>  [Instagram] Tsarin Tallata Kasuwanci ta Shafin Instagram

Yadda Ake Yi Shine:

Zaka rubuta https://wa.me/ a nan sai ka saka lambarka tare da code na kasarka babu space,

Misali +2348163286393

Kaga link dinka zai kasance https://wa.me/+2348163286393

Shikenan zaka ga yayi kala ya bada link kamar haka, to idan a comment ne ko post ko ta inbox wani ya tambayeka lambarka ta WhatsApp yana dannawa kawai zai ganshi a whatsApp dinka kawai sako zai tura maka kaga aiki guda daya kenan sai dai in yana son yin saving kaga shima ba sai ya kwafa ba saving kawai zaiyi.

READ>>  [Whatsapp] Yadda Zaka Turawa Mutane Da Yawa Sako A Lokaci Guda ta WhatsApp

Zamu dakata anan sai a rubutu na gaba.

Domin samun sauran rubutuka masu alaka da wannan da muka tattauna sai a ziyarci www.hujjah.com.ng

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Posted By: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

More from my site

READ>>  [Whatsapp] Yadda Zaka Magance Matsalar Shan Data Da Cinye Storage Daga WhatsApp Group

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

3 responses to “{WhatsApp} Yadda Zaka Fitar Da Link Din Inbox Dinka na WhatsApp”

 • http://bitly.com/2Wv7LU6

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us