<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNigeria[Npower 2019] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar

Posted by , March 5, 2019

Posted Under: Nigeria, 216 Views

Npower tsarine da gwamnatin tarayya ta samar domin baiwa dubunnan matasa ayyukan yi

domin dogaro da kai a shekarar 2016 karkashin jagorancin Shugaban kasa Malam Muhammadu Buhari, a karo na farko a shekarar ta 2016 an daibi matasa har guda Dubu Dari Biyar 500,000 inda ake biyansa N30,000,00 a kowane wata, mafi karancin albashin da kungiyar kwadago keta fafutuka akansa, an kuma bayyana dorewar tsarin ba tare da dakatarwa ba bayan da wa’adinsu yakare hakan ya yiwa jama’a da dama dadi.

READ>>  Menene Katin Zabe Da Yadda Ake Yinsa

Jama’a da dama na tambayar shin ko yaushe za’a kara diban wasu matasan cikin wannan tsari?

Mr. Afolabi Imoukhuede shine babban jami’in dake lura da Npower na kasa kuma babban mai taimakawa fadar shugaban kasa akan shirin na Npower ya bayyana a ranar20, February, 2019 yayin wani Videon a kai tsaye da yayi a facebook cewa gwamnatin shugaba Buhari ta jam’iyyar APC ta shirya cigaba da diban sabbin matasa acikin wannan tsari na Npower.

Shugaba Buhari Yace Za’a Cigaba da Tsarin Samarwa Matasa Ayyukan Yi na Npower

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Sannan shugaban kasa da kansa ya bayyana cewa“Za’a cigaba da diban matasa a shirin samar musu da ayyukan yi na Npower bayan kammala zaben 2019”

READ>>  [Kayi Apply Yanzu] Kamfanin Google Yana Neman Ma’aiakata Nigeria

Haka kuma Mr. Afolabishima ya kara bayyana cewa“a basu lokaci kadan yanzu haka akwai approval da suke jira daga majalisar zartarwa ta kasa, amman muna sa ran fara diba a watan April mai zuwa”.

Duk yada ake ciki, duk wani sabon labari a game da wannan shirin Insha Allahu zamu kawo muku shi.

READ>>  [[Kayi Apply Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata

Allah ya taimaka ya bada sa’a.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

1 responses to “[Npower 2019] Buhari Ya Fadi Ranar da Za’a Fara Regsiter Npower na Wannan Shekarar”

  • 08038427601

  • Leave a Reply
    Email Subscription
    Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
    Contact Us

    Contact Us