<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeFacebook, News[News] Zamu Shiga Kotu da Duk Masu Yin Cheat na Followers a Shafukanmu – Facebook

Posted by , March 19, 2019

Posted Under: Facebook, News, 208 Views

Cheat tsarine da wasu kamfanunuwa da dai-daikun mutane ke amfani dashi wajen siyan karin mabiya a shafukan sadarwa musamman ma Facebook, Instagram da kuma Twitter

karkashin tsarin dai mutum yana da mabiya followers mutum biyar(5) zai biya kudi ta haramtacciyar hanya domin a kara masa mutane sama da haka,
sabanin yadda ake biyan kamfanin ta halastacciyar hanya.

Facebook ya bayyana cewa ya lura da yawaitar irin wadancan halayyar daga wasu mutane da dama saboda haka ko kadan ba zai taba lamunta ba kuma zai dauki mataki na shari’a akan duk wanda aka samu da aikata wannan laifi, daga cikin laifukan da Facebook ya bayyana wadanda ke ci masa tuwo a kwarya sun hada da: –

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kare Account Dinka Na Facebook daga Blocking ko Hacking

1. Kirkira da kuma siyar da shafukan karya ko kuma followers.

READ>>  [News] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram

2. Yada shafukan internet (websites) ko kuma shafukan facebook na bogi

3. Kirkirar shafuka (websites) da suna mai kamanceceniya dana facebook din domin yaudarar mutane.

Duka wadannan Facebook yace duk wanda ya samu dasu to babu shakka babu mai rabashi dasu sai alkali.

Basheer Sharfadi
Social Media Strategists.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

More from my site

READ>>  [Karanta Yanzu] Matsaloli Biyar (5) da Masu Kananan Sana’o’i ke Fuskanta

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

3 responses to “[News] Zamu Shiga Kotu da Duk Masu Yin Cheat na Followers a Shafukanmu – Facebook”

 • http://bitly.com/2Wv7LU6

 • People who offer various services both online and offline advertise their services
  using a Google AdWords account. As this additionally get basically lot of
  targeted traffic to your net page. http://mewaprogram.com/__media__/js/netsoltrademark.php?d=918kiss.bid%2Fgames%2Fmega888

 • Blogging demonstrates true commitment and passion to your industry that you really can’t fake long-term.

  Nonetheless, good content builds your reputability precisely people perceive you for a
  webmaster. http://Www.Salto-Sp.info/breathing-treatment-for-organic-stress-aid/

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us