<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNews[News] Zamu kwace followers din duk wanda yayi cheat –Instagram

Posted by , May 17, 2019

Posted Under: News, 58 Views

Kamfanin Instagram ya bayyana cewa ya shirya tsaf domin kwace mabiya wato followers wanda suka nema ta hanyar yin cheating,

Wato samun mabiya ta haramtacciyar hanya,

kamfanin dai yana fuskantar matsalar masu yin kutse wajen samarwa da mutane mabiya ta haramtacciyar hanya wadda zaka biya kudi, su kuma masu yin wannan aikin su samar maka da karin mabiya, ko kuma suyi amfani da wasu manhajoji da ake amfani dasu wajen neman karin bayani.

READ>>  [News] An Fara Kallon Video A YouTube Daga Kan WhastApp

Acikin shekarar da ta gabata dai kamfanin Facebook wanda yake mallakar kamfanin Instagram ya bayyana cewa zaije kotu da duk wanda ya samu da laifin yi masa kutse wajen neman karin mabiya ta haramtacciyar hanya.

Sai dai a wani sabon salon kuma a wannan karon kamfanin yayi alkawarin kwace mabiyan duk wanda aka samu da samun mabiya ta barauniyar hanya.

READ>>  [Shiga Ka Karanta] Yadda ‘Yan Social Media Zasu Aikawa da Hukumar INEC Sakon Halin da ake ciki a yankunansu kai tsaye ta wayarsu.

Shin ko yaya kuke kallon wannan batu?

Posted by: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

More from my site

READ>>  [Wata Sabuwa] Babu Wanda Za’a Kara Sakawa a Group ba tare da Amincewarsa ba –Facebook

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us