<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNigeria[Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

Posted by , March 2, 2019

Posted Under: Nigeria, 115 Views

Bankin FCMB ya shirya bayar da rancen kudi har sama da Miliyan Biyar N5Million ga ‘ya’ya mata ‘yan Nigeria masu sana’a ba tare da karin kudin ruwa aciki ba.

An samar da hanya mai sauki ga matar da take bukatar nema, idan ke ‘yar Nigeria ce kuma kina aiwatar da sana’a to kina da damar neman wannan rance, bankin zaizabi wadanda sukayi nasara daga cikin wadanda suka nema sannan yayi taro na basu horo wanda daga nan kuma za’a danka musu kudaden.

READ>>  [Kayi Apply Yanzu] EcoBank Ya Fara Neman Ma’aikata na Shekarar 2019

Za’a baiwa mata guda 40 rancen kudi, sannan za’a baiwa mata guda 80 horo na musamman akan yadda zasu bunkasa kasuwancinsu, yi kokarin kasancewa daya daga cikinsu.

READ>>  Yadda Zaka Nemi Aikin Zabe Na 2019

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

Allah ya bada sa’a amin.

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

More from my site

READ>>  Yadda Zaka Samu Activating Code na Tallafin Gwamnati na P-Yes Cikin Sauki

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us