<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNigeria[Kayi Apply Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

Posted by , May 8, 2019

Posted Under: Nigeria, 49 Views

[Kayi Apply Yanzu] Yadda Zaka Nemi Aiki a Bankin Fidelity PLC 2019

A shekarar 1988 bankin ya fara aiki da sunan Fidelity Union Bank Limited ya cigaba da habaka, a shekarar 1999 ya koma cikakken bankin ‘yan kasuwa ya kuma canja suna zuwa Fidelity Bank a shekarar 2001 ya kara samun izni daga hukumomi inda ya kara fadada ayyukansa.

READ>>  [Kayi Apply Yanzu] EcoBank Ya Fara Neman Ma’aikata na Shekarar 2019

A yanzu haka bankin ya sanar da duk masu sha’awar aiki dashi cewa ya fara diban ma’aikata.

Abubuwan da ake bukata ga wanda yake son aiki dasu:

1. Kada mutum ya haura shekara 26.

2. Degree First and Second Class, ko HND Upper Creadit.

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

3. Wanda ya kammala bautar kasa NYSC

READ>>  [[KA NEMA YANZU]] KAMFANIN DANGOTE YANA NEMAN MA’AIKATA

4.
Shiga nan domin yin applying

Allah ya bada Sa’a.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

More from my site

READ>>  [Ki Nema Yanzu] Rancen Kudi Mara Ruwa ga Mata Masu Sana’o’i daga Bankin FCMB

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us