<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNigeria[Kayi Apply Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation

Posted by , February 28, 2019

Posted Under: Nigeria, 172 Views

Frictionless Data Tool Found, Tsarin tallafi ne da gidauniyar Sloan Foundationta shirya a wannan shekarar domin taimakawa dai-daiku da kuma kungiyoyi domin samun kwarin gwiwa wajen bunkasa al’amuran su,

Karkashin tsarin za’a bada tallafin Dala Dubu Biyar $5,000 , kimanin Miliyan Daya da Dubu Dari Takwas da Ashirin da Biyar N1,825,000.

Ana bukatar dai-daiku da kungiyoyi na Kimiyya da Fasaha da duk wata basira da kake da mutum yake da ita, muyi amfani da wannan damar wajen fito da mutane masu basira da muke dasu.

READ>>  [[Kayi Apply Yanzu]] Bankin GT Yana Neman Ma’aikata

An gabatar da irin wannan tallafi a shekarar2017, an kara fadadada shi a wannan shekarar, ga duk mai bukata sai ya cike wannan form din nasu:

READ>>  [KANEMA YANZU] Kamfanin Flour Mills of Nigeria Zai Dauki Ma’aikata

SHIGA NAN DOMIN CIKE FORM DIN

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Ranar Gama Nema: Za’a gama neman wannan tallafi ranar30th, April, 2019.

Domin karin bayani zaka iya tuntubarsu ta Email kamar haka: friktionlessdata@okfn.org

Allah Ya Bada Sa’a.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

More from my site

READ>>  [Kayi Apply Yanzu] Bankin First Bank Yana Neman Ma’aikata

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

1 responses to “[Kayi Apply Yanzu] Tallafin Kudi ga Masu Kananan Sana’oi da Kungiyoyi daga Gidauniyar Sloan Foundation”

  • my name is Abubakar isah i start primary school in shekar barde primary school

  • Leave a Reply
    Email Subscription
    Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
    Contact Us

    Contact Us