<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeNigeria[Kayi Apply Yanzu] Kamfanin MTN Yana Neman Ma’aikata

Posted by , March 5, 2019

Posted Under: Nigeria, 122 Views

MTN Nigeria reshene na kamfanin MTN Group wanda ke zaman babban kamfanin hada-hadar sadarwa a Africa.

yana da Sakatariya a birnin Johannesburga yanzu haka akwai kamfanin MTN a kasashe sama da guda20 wannan kamfanin yana neman ma’aikata a nan Nigeria.

READ>>  BREAKING: Interest in N-BUILD program (BATCH 2)

Ga duk mai sha’awar yin aiki da kamfanin MTN sun bude shafinsu domin cikewa.

SHIGA NAN DOMIN DUBA CIKAKKEN BAYANI DAGA KAMFANIN NA MTN

SHIGA NAN DOMIN YIN APPLYING

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Allah Ya Bada Sa’a. Amin

READ>>  [[Kayi Apply Yanzu]] Ofishin Jakadancin Amurka dake Nigeria Yana Neman Ma’aikata

More from my site

READ>>  Menene ATM Kuma Me Akeyi Dashi? Da Kuma Matsalolin Da Ake Samu Ta ATM

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

1 responses to “[Kayi Apply Yanzu] Kamfanin MTN Yana Neman Ma’aikata”

  • Muna Godiya, Da Wannan Kokari

  • Leave a Reply




    Email Subscription
    Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
    Contact Us

    Contact Us