<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomePhp Scripts[JohnCms Script] Yadda Zaka Hada Forum Website da JohnCms Script

Posted by , March 22, 2019

Posted Under: Php Scripts, 174 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda zaka Hada Forum Website, da Script na JohnCms,

Menene JohnCms

Johncms Wani script ne wanda ya kunshi, Bangarori da dama,

Ya kunshi bangaren Forum:

Wato inda zaka dun yin postings da kai da Users dinka da sukayi Register A Shafin ka,

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Ya kunshi bangaren Download:

Wato wani bangarene me zaman kansa , Wanda ze baka dama ka kirkiri folders kadunga daura files kala-Kala,

Sannan Suma users dinka zaka iya basu dama suma sudunga daura files,

Dasauransu.

Amma Wanna website din Masu Paid Hosting ne Sukeda damar Mallakarsa,

Karanta:> Menene Hosting , Da kuma Banbancin Free Hosting da Paid Hosting

Yadda Zaka Hada Website da JohnCms Script

Da Farko ka Shiga nan

Ka sauke Script din Akan wayarka

Download JohnCms Script

Daga Nan Saika shiga

ftps.hujjah.com.ng

Saikayi Connecting din Hosting dinka a ciki

Karanta:> Yadda Zakayi Connecting dib Hosting dinka a Ftp Server

Bayan kayi Connection , Saika shiga Public_html

Ko kuma Sub domain din da zaka daura.

Bayan kashiga ka duba Can kasa zakaga Upload

Saika Dakko Script din da kasauke a kan wayarka

Saika dawo baya cikin Public_html din da kayi Upload dinsa.

Saika danna kansa zakaga yakawoka waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga Extract Archive

Saika Danna Unzip

Yanzu Saika Ziyarci Shafinka , ka kara /install a gaba,

Kamar haka : sunanshafinka.com/install

Zakaga ya kawoka waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Zakaga Na zagaye

/files/library/

/files/library/tmp

/files/library/images

/files/library/images/big

/files/library/images/orig

/files/library/images/small

To wadannan Abubuwan akeso kaje kayi Create

Shiga ftp server

ftps.hujjah.com.ng

Saika Shiga Inda ka daura wannan Script dinka

Zakaga waje kamar haka;

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga “Files” Zakaga waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Shiga “Create” daga nan Saika zabi Directory , kuma ka saka “library”

Saikayi Save.

Saika shiga cikin “library” din da kayi create , saika sake Shiga Create ka Saka “tmp”

Sake Create “images”

Daganan saika shiga images din, kayi create na “big” “orig” “small”

Bayan kagama saika sake shiga

sunanshafinka.com/install

Zakaga waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Check Your configuration is successful

Sai danna installation

Zakaga waje kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Kashiga Hosting dinka kayi Create na Database Name , da Database User

Saika dawo nan

Wajen : MySQL Host: ka Bashshi yadda yake

Wajen; MySQL Database; kasaka Database name dinka da kayi create a cikin hosting dinka.

Wajen: MySQL User: Kasaka Database User dakayi create.

Wajen; MySQL password: kasaka Password na Database User zakayi create,

Saika danna Check

Zakaga Wajen Username da Password ,

Saikayi Saved,

Shikkenan website dinka ya kammala,

Domin Shiga bangaren Admin

Saika saka ;

sunanshafinka.com/admin

Ga kadan daga cikin yadda Cikin Website din yake;

Hujjah.Com.ng Hujjah.Com.ng

Idan Akwai me Tambaya Saiya Ajiye mana Comment

.

Posted by: Sulaiman Ibn Hujjah

E-mail info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us