<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeGoogle[Google Alert] Menene Google Alert Kuma Yaya Ake Amfani Dashi

Posted by , April 26, 2019

Posted Under: Google, 82 Views

[Google Alert] Menene Google Alert Kuma Yaya Ake Amfani Dashi?

Assalamu alaikum, a yau zamuyi magana akan Google Alert da kuma yadda ake amfani dashi, sai a biyomu.

Kamar yadda kuka sani Google wanda a hausance ake kira da matambayi baya bata shafi ne da zai baka damar tambayar dukkan wani abu da ya shige maka duhu shi kuma ya baka amsa.

Menene Google Alert?

Google Alert0tsari ne da zai baka damar zabar wasu bangarori ko kalmomi, ko kuma darasi, sai ka baiwa google umarnin duk sanda aka sanya wani sabon abu mai alaka da wannan a internet to ya sanar da kai, wannan tsarin zai baka damar sanin halin da bangaren da ka zaba yake ciki a duniyar yau.

READ>>  Yadda Zaka Dora Lambobin Wayarka Akan Google

Misali kai dalibi ne kana karantar Ilimin Computer zaka iya shiga Google Alert sai ka sanya alert na ilimin computer to da zarar an saka wani sabon abu a internet da ya shafi wannan ko daga Ina a duniya to google zasu tura maka ta email dinka.

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Yadda Ake Amfani Da Google Alert:

Yadda ake amfani da google alert shine ka kasance kana da Google account wato Gmail sai ka ziyarci https://www.google.com/alerts

READ>>  Yadda Zaka Nemi Aikinyi A Garinku Ta Google

Bayan kayi register zaka iya zabar lokacin da kake so su dinga tura maka sakon email din.

Sannan kana da damar kirkirar alert a bangarori daban-daban ko guda nawa ne.

Zamu dakata anan sai a rubutu na gaba.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Domin samun sauran rubutuka masu alaka da wannan sai a ziyarci www.hujjah.com.ng

READ>>  [Google] Ta Yaya Google Ke Samun Kudin Shiga?

Email: info@hujjah.com.ng
Call & WhatsApp: 08163286393

Posted by: Basheer Sharfadi.

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us