<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeFacebook[Facebook] Yadda zaka magance Matsalar “Unfortunately Facebook Has Stopped”

Posted by , May 21, 2019

Posted Under: Facebook, 80 Views

[Facebook] Yadda zaka magance Matsalar “Unfortunately Facebook Has Stopped”

Assalamu alaikum, yau zanyi magana kan matsalar“Unfortunately Facebook Has Stopped”da take faruwa a facebook,

Inda kana cikin amfani dashi kawai sai ya rubuta maka haka ya fito dakai waje gabaki daya.

Hanyoyin da zaka magance wannan matsalar:

1 .Ka shiga “Settings” sai ka shiga “App” sai ka nemi “Facebook” sai ka shiga “storage” sai kayi “clear cache” da

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kara Admin a shafinka na Facebook

2.Kayi restart din wayarka.

3.Kayi updating din Application din.

4.Idan bai daina ba ka cire app din gaba daya sai kaje ka dauko sabo.

READ>>  [Wata Sabuwa] Babu Wanda Za’a Kara Sakawa a Group ba tare da Amincewarsa ba –Facebook

Shikenan zai daina yi maka hakan.

Posted by Basheer Sharfadi
Email info@hujjah.com.ng

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

More from my site

READ>>  Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video A Facebook Kudi

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us