<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeFacebook[Facebook] Yadda Zaka Kara Admin a shafinka na Facebook

Posted by , May 23, 2019

Posted Under: Facebook, 84 Views

[Facebook] Yadda zaka kara Admin a shafinka na Facebook

Assalamu Alaikum yau zanyi magana akan yadda ake saka karin admin a shafin facebook.

Abubuwan da kake bukata domin kara Admin a shafinka:

1. Ya zama kana matsayin admin a shafin.

2. Ya zama ka san password dinka na facebook.

3. Ya zama wanda zaka sanya din yana cikin friend dinka, (amma yanzu zaka iya gayyatar kowa ba sai wanda yake abokananka ba.

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Goge Message din da Ka Turawa Wani ta Inbox a Facebook

Yadda zaka kara admin a shafinka shine:

1. Ka shiga shafin naka.

2. Sai ka shiga “Settings”

3. Sai ka shiga “Page Roles”

4. Daga nan zai baka wurin “Add”

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

5. Zai baka dama ka saka sunan wanda kakeso ka kara ko email dinsa zai kawo maka shi sai ka zabeshi.

6. Daga nan zai baka dama ka zabi matsayin da kakeson ka sakashi Admin ko Editor da sauransu.

READ>>  [Cigaba] Yadda Zaka Bude Account Din Banki Ta Facebook

7. Sai ka danna “Add”

8. Daga nan zai baka dama ka saka password dinka na facebook.

9. Shikenan wanda ka saka zai ga Notification na cewa ka gayyaceshi zuwa shafinsa, sai ya shiga yayi accept.

Posted By: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

More from my site

READ>>  Yadda Za’a Dinga Biyan Masu Dora Video A Facebook Kudi

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us