<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeFacebook[Facebook] Yadda zaka Canza sunan Shafinka na Facebook

Posted by , May 21, 2019

Posted Under: Facebook, 104 Views

[Facebook] Yadda zaka canza sunanka shafinka na Facebook

Assalamu Alaikum, yau zanyi magana akan yadda ake canja sunan shafi a Facebook.

Me kake bukata domin canja sunan shafi a Facebook?

Dolene ya zama kana “admin” a shafin.

Yadda zaka canja sunan shafi a Facebook:

1. Ka shiga shafinka da kakeson canja sunansa a Facebook

2. Sai ka shiga “About”

3. Sai ka shiga “Edit”

4. Zai budo maka wurare daga ciki akwai .

READ>>  [Wata Sabuwa] Babu Wanda Za’a Kara Sakawa a Group ba tare da Amincewarsa ba –Facebook

7. Shikenan zasu duba idan sunan da ka nema ya dace, bai saba da ka’idarsu ba zasu yi maka approve cikin kwanaki uku, idan ma kayi sa’a nan take zaiyi.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Abubuwan da zaka lura dasu wajen canja sunan shafi sune:

Idan sunan shafinka “Sulaiman Hujjah” sai ka keson ka mayar dashi “Matasan Arewa” to yadda zakayi shine, to idan kazo canja wannan sunan abinda zakayi shine sai ka shiga ka cire kalma daya, ka hada ta da daya misali ka cire Sulaiman ka saka Matasan a wajen,

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kare Account Dinka Na Facebook daga Blocking ko Hacking

kaga zai bada “Matasan Hujjah” sai kayi request, nan take zai canja maka sunan, sai ka barshi bayan sati guda daya ka kara zuwa ka cire Hujjah ka saka Arewa a wajen zai baka “Matasan Arewa” shima nan take shafin naka zai koma.

Idan kace zaka hadashi lokaci guda ba zasu bari sunanka ya canzu ba, zakayi tayi amma ba zaiyi ba.

Abubuwan da zasu hanaka canja sunan a shafinka sune:

1. Idan kai ba admin bane a shafin.
2. Idan wani daga admin bai jima da canja sunan shafin ba.
3. Ko kun riga kunyi request na canja sunan yana under review a facebook.

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kara Admin a shafinka na Facebook

Zan Dakata Anan, Sai A Rubutu Na Gaba.

Posted By: Basheer Sharfadi.
Email: info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

6 responses to “[Facebook] Yadda zaka Canza sunan Shafinka na Facebook”

 • n7795g g14221h x4070q VIDEO https://wwin-tv.com/ watch

 • http://bitly.com/315GTcG

 • http://bitly.com/2Wv7LU6

 • http://bitly.com/2Wv7LU6

 • http://grupotir.com/component/k2/itemlist/user/42621
  f2658l y4435e z9651h

 • Hello. I have checked your hujjah.com.ng and i see you’ve got some duplicate content so probably it is
  the reason that you don’t rank high in google.

  But you can fix this issue fast. There is a tool that generates content like
  human, just search in google: miftolo’s tools

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us