<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeFacebook[Facebook] Yadda Facebook Suke Gane Labaran Karya da Matakin da Suke Dauka Akai

Posted by , March 27, 2019

Posted Under: Facebook, 104 Views

Rashin kare bayanan masu amfani dashi da kuma Yaduwar Labaran kanzon kurege sune kusan manyan kalubalen da kamfanin Facebookke fuskanta wanda hakan na haifar masa da babban koma a baya a wasu kasashen na duniya har ana gayyatar jami’an kamfanin domin amsa tambayoyi akai.

Tuni kamfanin Facebook ya bazama domin magance wadannan matsalolin, ga wasu daga hanyoyin da facebook kebi domin gano labaran karya da kuma matakan da yakebi domin magancesu.

1. Feedback: shine sharhin da mutane keyi akan posting, idan mutum yayi posting zaka iya yiwa facebook bayani akan posting cewa wannan labaran karya ne, ko kuma a’a cin zarafine d.s.

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kara Admin a shafinka na Facebook

Facebook kan dauki mataki akan posting din da suka samu wannan bayani daga jama’a.

2. Reviewing: facebook suna duba dukkan abinda kake posting da zarar sun fahimci cewa na karya ne zasu dauki mataki akai, misali idan ka saka wani Video wanda mallakar wasu ne kana sakawa zasu cire Video din sannan su turo maka Notification cewa bai dace da sharudansu ba, hakama idan ka saka wani Link da basu gamsu dashi ba.

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Boye Ranar Haihuwarka A Facebook

3. Idan facebook suka fahimci Posting dinka ya kauce hanya to su kan cireshi gaba daya ko kuma su rage yawan yaduwarsa idan mutane 50 suna ganin post dinka to yanzu sai kaga mutum 10 ne kadai zasu gani, idan kana yawan saka labaran karya, to zasuyita rage tasirin shafinka.

READ>>  [Facebook] Yadda Zaka Kare Account Dinka Na Facebook daga Blocking ko Hacking

Nagode sosai da katsaya ka karanta wannan rubutun.

Posted By: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us