<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeInternet, Online Money[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zakabi domin Samun Kudi da Blog Dinka

Posted by , March 21, 2019

Posted Under: Internet, Online Money, 234 Views

[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zaka Samu Kudi da Blog Dinka

A yau zamu kalli wasu manyan hanyoyi da Blogger zaibi domin samun kudi da Blog dinsa.

Bayan Blog dinka ya fara samun maziyarta Traffic na yau da kullum to abu na gaba da zakayi shine ka fara amfani da shafin ta hanyar da zaka dinga samun kudi,

A yau zanyi bayanin manyan hanyoyi guda 3 da zakabi domin smaun kudi da Blogging.

1. Affiliate Marketing:– shikuma tsarine da zaka karbi tallukan wasu kamfanunuwan ka saka shi a shafinka ta yadda duk wanda yaga tallan a shafinka yabi ta nan ya siya kana da kasonka aciki, akwai manyan shafuka da suke irin wannan tsarin kasuwancin kamar su Amazon, Domainking, Click Bank, Ebay, Rakuten, Share Sale, da sauransu.

READ>>  Yadda Zaka Kayi Rubutu Da Hausa A Baka N30,000

Rabe-raben Affiliate Marketing:
Affiliate Marketing ya rabu gida-gida kamar haka:

1.Pay per Click
2.Pay per Sale
3.Pay per Lead

*. Pay per Click: tsari ne da in ka karbi talla za’a baka link wanda shi zakayi sharing duk wanda ya shiga link dinka to kana da percentage.

Wannan link din kai ka dai kake da irinsa babu wani da zai mallaki wannan link din sai kai kadai kamar lambar waya ko kuma BVN.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

*. Pay per Sale: tsari ne da idan aka sayi kaya ta link/banner dinka zaka samu percentage dinka.

*. Pay per Lead: shi kuma tsarine da zai baka damar samun percentage a duk lokacin da wani ya cike Affiliate form da kayi sharing wasu kuma subscription ne idan mutum yayi.

READ>>  [Online Business] Abubuwa Guda (20) Da Zasu Taimaka Maka Wajen Bunkasa Kasuwancinka Ta Social Media

Duk wand aka shiga zasu baka tallansu da zakaje ka Makala a shafinka idan kun lura da kyau akwai ire-irensa a wannan shafin na Hujjah.com.ng

2. Amfani da tsarin Ads: – shine kayi register da shafukan da suke bayar da talla wanda zaka Makala a shafinak ta yadda duk wanda ya danna talla zasu dinga biyanka akwai manyan shafuka da suke irin wannan kamar su Google AdSense .

Idan kun lura da kyau akwai irin wadannan talluka a wannan shafin.

3. Daukar Nauyin Post:– Idan Blog dinka yayi karfi mutane suna ziyartarsa sosai to yana da kyau ka saka alamar cewa kana karbar talla kamar yadda kuke gani a shafuka da dama ciki harda wannan shafin, hakan zai sanya mutane su baka tallansu ko kuma su dauki nauyin saka post dinsu aciki,

READ>>  Abubuwa 6 Ga Wanda Zai Fara Kasuwanci Ta Social Media A 2019

Jagorar Bloggers ta Nigeria Linda Ikeji yana daga cikin manyan hanyoyin da takebi wajen samun kudi da Blog dinta.

Posted By: Basheer Sharfadi
Email info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

3 responses to “[Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zakabi domin Samun Kudi da Blog Dinka”

 • http://bitly.com/2Wv7LU6

 • The colours appear well blended, and resemble a spectacle from the onset.

  Constant and consistent communication through automated systems is
  what helps you build relationships with your patients. https://dclconsultores.net/webhostingprice667237

 • If all the readers wrote negative comments, don’t bother reading the submitted article.

  If you’re gonna be be writing a long article, should make it fun all of
  them to go through. http://dnatreatments.com/__media__/js/netsoltrademark.php?d=scr888.group%2Flive-casino-games%2F2485-3win8

 • Leave a Reply
  Our Android Application
  Translate
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us