<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeInternet[Blogging] Hanyoyi Hudu {4} da Zaka Samu Traffic a Shafinka, ta Social Media

Posted by , March 11, 2019

Posted Under: Internet, 89 Views

A yau zanyi Magana akan hanyoyi guda 4 da Blogger zai bi domin samun maziyarta a shafinsa na Internet a shekarar 2019.

1. Ka saka social media comment, misali shafinka ya zama duk wanda ya shiga zai iya amfani da account dinsa na Facebook ko Google domin yayi maka comment maimakon sai ya shigar da bayanansa sannan yayi maka comment,

Idan yayi amfani da wancan to kaga zaiyi comment cikin sauki sannan zaiyi following din shafinka, kaga duk sanda kayi post za’a sanar masa.

2. Ka saka shafinka a Social Media dinka: ka tabbatar ka shigar da Blog dinka a dukkan shafukanka na Social Media ta yadda duk wanda ya shiga profile dinka a Social Media to zaiga adireshin shafinka, a kullum akwai wadanda a wannan ranar ne suke fara ganin profile dinka to idan suka shiga suna bincike zasu duba blog dinka,
kaga zaka samu traffic ta nan.

READ>>  [Ftp] Yadda Zakayi Connecting din Hosting dinka A Ftp Server

3. Ka sanya alamar share zuwa social media: ka bada dama a shafinka idan mutuma ya karanta post to ya zama zai iya danna alamar sharing zuwa sauran social media kamar WhatsApp, Facebook¸s ta wannan hanyar ka saukakawa mutum ba sai ya dauki link na post dinba, domin wani zai karanta post dinka ya birgeshi sosai amman bai iya daukar link ya turawa wani ba,

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Amman idan akwai alamar share dinnan zuwa ga sauran shafukan kawai dannawa zaiyi.

READ>>  [Online Money] Hanyoyi Goma Sha Takwas [18] da Zaka Iya Samun Kudi ta Internet

4. Ka sanya Featured Image mai jan hankali: idan ka saka Featured Image wanda zai ja hankali akan labarin da ka kawo to da zarar ka saka a social mediako wani yayi sharing to jama’a kowa zaiso ya shiga domin ya ganewa idonsa, kaga zaka samu traffic ta nan.

READ>>  [Blogging] Manyan Hanyoyi Uku (3) da Zakabi domin Samun Kudi da Blog Dinka

Allah ya taimaka.

Posted By: Basheer Sharfadi
Email: info@hujjah.com.ng

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us