<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeBlogger[Blogger] Yadda Zaka Daura Template A Shafinka Na Blogger

Posted by , March 7, 2019

Posted Under: Blogger, 139 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka daura Template a Shafinka na Blogger.

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Menene Template

Template Shine Design na blog dinka, wato duk wata kwalliya da kake gani a Shafin blogger, a cikin Template a ke sakawa,

Zaka ga shafukan blogger, amma kowanne da irin tsarinsa, to wannan aikin Template ne ko kace Theme.

READ>>  Yadda Zaka Juya Template Dinka Daga .zip Zuwa .xml Cikin Sauki

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG
Hujjah.Com.ng Info
Abin da Zaka lura dashi Shine, Dole template din, da zaka daura a blogger ya zanto karshansa ya kare da .xml

Yadda Ake Daura Template/ Theme A Shafin Blogger

Da farko ka Shiga Blogger. Com

Zakaga Theme

Kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Sai ka danna, daga nan sai kayi ban garen hannunka na dama zakaga Backup/Restore

Kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Daganan Saika shiga ciki, zakaga ya kawo ka waje kamar haka:

READ>>  Yadda Zaka Mayar Da Shafinka Na Blogger Zuwa WordPress
Hujjah.Com.ng

Zakaga wajen Chose file Sai ka Shiga,

Zai kaika Cikin memory dinka,

Ka dakko file din me .xml
Akarshe.

Sai ka danna Upload

Shikkenan idan Yagama Uploading Zai Rubutama Save Succesifully ,

Shikkenan Zakaga Blog dinka ya canza baki daya.

Zan dakata Anan, Kucigaba da kasancewa damu , domin samun Zafafan darussa dasuka shafi internet.

READ>>  [Blogger] Yadda Zaka Hada Website A Blogger Cikin Sauki

Posted Sulaiman Ibn Hujjah

Email: info@hujjah.com.ng

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

1 responses to “[Blogger] Yadda Zaka Daura Template A Shafinka Na Blogger”

Leave a Reply
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us