<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeBlogger[Blogger] Yadda Zaka Bawa Abokinka Admin, A Shafinka Na Blogger

Posted by , March 1, 2019

Posted Under: Blogger, 189 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda zaka kara Admin, Acikin Blog dinka na blogger.

PopAds.net - The Best Popunder Adnetwork

Wannan hanyace da zaka kara Abokinka a blog dinka, domin ya tayaka rubuce- rubuce a blog din.

Bari mushiga cikin darasin kai tsaye:

Da farko Saika Shiga Blogger.com dinka,

Zakaga Settings

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Saika Shiga ,

Zai kawoka waje kamar haka:

READ>>  [Free Blogger Template] Arewafresh Blogger Template Kyauta
Hujjah.Com.ng

Daga nan sai kayi can kasa , zakaga

Wajen +Add authors kamar haka:

Hujjah.Com.ng

Saika Danna +Add Authors

Zakaga waje kamar haka,

Hujjah.Com.ng

Sai ka rubuta Email din Abokinka , sai ka danna invite authors

Shikkenan Saika Fadamasa Ya shiga e-mail dinsa Zaiga invitation, Sai ya karba,

Shikkenan ya zama Author ( Marubuci) a Blog dinka,

Yanzu shima yana Shiga blogger.com zega blog dinka kuma ze iya yin Rubutu Aciki.

READ>>  [Blogger] Yadda Zaka Hada Website A Blogger Cikin Sauki

Yadda Zaka Bawa Abokinka Irin Matsayinka a blog Dinka

Idan kuma so kake ka bashi Admin, domin ze maka wani Aiki A blog din,

To Saika koma inda ka bashi Author , Zakaga ganshi a matsayin Author , To Saika Maidashi Admin.

Zan dakata Anan Sai Arubutunmu na gaba,

Idan kanada tambaya zaka iya ajiye Comment dinka.

Posted by: Sulaiman Ibn Hujjah

READ>>  [Blogger] Yadda Zaka Daura Template A Shafinka Na Blogger

Email info@hujjah.com.ng

About Author (107)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

20 responses to “[Blogger] Yadda Zaka Bawa Abokinka Admin, A Shafinka Na Blogger”

 • Dart Me Lile

 • Dart Me Lile

 • Dart Me Lile

 • http://bitly.com/mstiteli-hd

 • http://bitly.com/mstiteli-hd

 • http://bitly.com/mstiteli-hd

 • http://bitly.com/mstiteli-hd

 • Leave a Reply
  Email Subscription
  Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
  Contact Us

  Contact Us