<
Notice
Barka da zuwa Hujjah.Com.ng. Sanarwa, Wannan shafin An Gina Shine Domin Al'ummar Hausawa Gabadaya, Saboda Haka Kowa Ze Iya Regista Kuma Yayi Posting Acikin Shafin. Zaku iya tuntubar admin Contact Admin ko Facebook Page domin Aiko Mana Da Sakonninku, Mungode. info@hujjah.com.ng
HomeAndroid[Android] Yadda Zaka Turawa Wanda Ya Tsinci Wayarka Sako

Posted by , April 22, 2019

Posted Under: Android, 156 Views

Assalamu Alaikum Jama’a ,

Barkanku Da sake haduwa damu, Acikin Wannan Shafin Mai Albarka na

Hujjah.Com.ng

A yau Zamu koyar da Yadda Zaka Tura Sako Zuwa ga Wayarka Da ta Fadi.

Wannan Wata Hanyace da Kamfanin Google Suka Samar da ita.

Wanda Zai taimakamaka ka Gano Inda Wayarka ta Android ta ke, Bayan Ta Fadi ko An Sace.

Karkashin Wannan Hanyar Akwai Yadda Zakayi Kaje Har Inda Wayarka Take.

Amma Yanzu Zamu Dauki Yadda Zaka Turawa Wanda ya Tsinta Sakone.

Reliable Web Hosting in Nigeria by DomainKing.NG

Sai Ku biyomu.

READ>>  [Android] YAdda Zaka Hana Wayarka Ta Android Bude Data Da Kanta

Yadda Zakayi Shine:

Da Farko Ka Ari Wayar Abokinka Kayi Login na Gmail Account dinka.

Sai Kashiga Wannan Link din dake Kasa:

https://www.google.com/android/find

Hujjah.Com.ng Info
Ka Tabbatar Kasaka Gmail Account dinka Akan Wayar Da ta Fadi’ Kafin Ta Fadin

Bayan Ka Bude Link din Zakaga Ya Bude maka Wani Shafi, Kamar Haka:

Hujjah.Com.ng

Zakaga Alamar Wayoyi Guda Biyu Kowacce Da Sunanta, Sai ka Zabi Waccan Da Fadi,

READ>>  [Android] YAdda Zaka Hana Wayarka Ta Android Bude Data Da Kanta

Daganan Sai ka Zabi SECURE DEVICE

Hujjah.Com.ng

Bayan Ka Shiga Zakaga ;

Recovery Message (option)

Da

Phone Number (option)

Kamar Haka:

Hujjah.Com.ng

Wajen

Recovery Message

Anan Zaka Rubuta Masa Sakon Da Kakeso.

Wajen

Phone Number

Anan Zaka saka Lambar Wayarka da Wancan Din, Zai Kiraka.

Sai ka Danna SECURE DEVICE

Shikkenan Sakonka Ze Bayyana Akan Wayar Da Fadi.

Kuma Za’a Iya Kiranka Kai Tsaye.

Ga Misalin Yadda Wanda Ya Tsinci Wayar Zegani:

READ>>  [Android] YAdda Zaka Hana Wayarka Ta Android Bude Data Da Kanta
Hujjah.Com.ng

Zan Dakata Anan, Sai Acikin Darussanmu Na Gaba.

Posted By: Sulaiman Ibn Hujjah

E-mail: info@hujjah.com.ng

About Author (117)

Administrator

Sunana: Sulaiman Aliyu Yahaya , Wanda Akafi Sani Da [Ibn Hujjah] Ni Haifaffen Garin Kano Ne, Nayi Karatuna Na Primary , A Nan Sheka Kumbotso L.G Nayi Secondry A G.S.S Shekar Barde, Nagama Karatuna Na Secondry, A Shekarar 2017, Yanzu Haka Ina Karatuna Akan Computer. Zaku Iya Kirana Ta No: 08163286393

1 responses to “[Android] Yadda Zaka Turawa Wanda Ya Tsinci Wayarka Sako”

Leave a Reply
Our Android Application
Translate
Email Subscription
Saka email dinka kayi subsciption domin samun sabbin darussa a email dinka
Contact Us

Contact Us